Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Amurka Tayi Barazanar Zata Rage Tallafin Da Take BayarwaSudan Ta Kudu, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026 Labarai
Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi Najeriya
Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume Labarai
Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya

Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko
Published: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko
Published: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan
Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na BokoPublished: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan

Nan bada jimawa ba Makarantun Allo zasu yi gogayya da takwarorinsu na Boko dake faɗin Kasa. ”in ji Minitan Ilimi na Tarayyar Najeriya. Ministan Ilimin Najeriya Dakta Tunji Alausa Yace tsarin ingatawa tare da koyar da Karatun Allo da ilimin Tsangayu dake da Manufar inganta karatu da rayuwar Almajirai da aka kaddamar ranar litinin din…

Ci Gaba Da Karatu “Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko” »

Labarai

Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawari
Published: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawari
Published: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan
Amurka Na  Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta AlkawariPublished: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan

Amurka ta zargi kasar Rwanda da laifin haddasa tashe-tashen hankula da kuma yaki a bayan da ‘yan tawayen kungiyar M23 da take goyon baya a gabashin kasar Kwango ta Kinshasa suka ci gaba da kai hare-hare da kwace yankuna. Wannan farmaki na ‘yan tawayen na barazanar gurgunta kokarin shugaba Donald Trump na Amurka na kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawari” »

Labarai

Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi
Published: December 12, 2025 at 8:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Posted on December 12, 2025December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi
Published: December 12, 2025 at 8:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025
Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka TayiPublished: December 12, 2025 at 8:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Mutane akalla 8 sun mutu a bayan da wata motar tanka ta daukar mai ta yi karo tare da yin bindiga da sanyin safiyar yau jumma’a a Likomba dake kusa da garin Tiko a yankin kudu maso yammacin Kamaru. Wani jami’in gundumar da abin ya faru mai suna Vioang Mekala, yace direban motar ya kasa…

Ci Gaba Da Karatu “Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi” »

Afrika

An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau
Published: December 12, 2025 at 8:05 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Posted on December 12, 2025December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau
Published: December 12, 2025 at 8:05 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025
An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-BissauPublished: December 12, 2025 at 8:05 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Daruruwan mutane sun yi macin yau jumma’a a titunan babban birnin Guinea-Bissau, domin nuna rashin jin dadinsu da juyin mulkin da aka yi a watan da ya shige, tare da neman a sako shugabannin hamayya da aka kama aka tsare. Masu zanga zanga sun yi arangama da dakarun tsaro a Bissau a yayin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau” »

Afrika

Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026
Published: December 12, 2025 at 5:53 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Posted on December 12, 2025December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026
Published: December 12, 2025 at 5:53 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025
Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026Published: December 12, 2025 at 5:53 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

­Tasirin Lionel Messi da Cristiano  Ronaldo: Yasa Farashin Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA 2026, Ya tashi zuwa matsayi mafi girma yayin da wani sabon salo na tallace-tallace ya bude. Har yanzu a kwai sauran kwanaki fiye da 180, kafin a fara gasar cin Kofin Duniya na 2026, duk da haka tsammanin da ake yi…

Ci Gaba Da Karatu “Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026” »

Wasanni

Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa
Published: December 12, 2025 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa
Published: December 12, 2025 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan BayelsaPublished: December 12, 2025 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana jimamin rasuwar mataimakin gwamna a jihar Bayelsaa Gwamnatin Bayelsa ta tabbatar da rasuwar Mataimakin Gwamnan jihar Bayelsa Senator Lawrence Ewhrudjakpo a hukumance Lawrence mai kimanin shekaru 60, ya yanke jiki ya fadi ranar Alhamis, a gidan gwamnatin jihar da ke Yenagoa babban birnin jihar. Bayan an garzaya da shi asibi ne, kuma likitoci suka…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa” »

Najeriya

Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!
Published: December 12, 2025 at 4:22 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 12, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!
Published: December 12, 2025 at 4:22 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!Published: December 12, 2025 at 4:22 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Yanzu kuma ga yadda ta kaya a duniyar Dambe. Inda a jihar Sakkwato, fafatawar ta kasance ne kamar haka: Bahagon Mancha ya buge Bahagon Maitakwasara Shagon Jango ya buge Dogon Musan Gyalenge Bah Buma ya kashe BH. Ramadan Shagon na dada ya buge Autan Hasan Kalallagi A Kano kuwa: Wurkilli ya sumar da shagon Babba, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!” »

Nishadi

Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
Published: December 12, 2025 at 2:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 12, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
Published: December 12, 2025 at 2:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026Published: December 12, 2025 at 2:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shirin Manuniya, wanda zai dinga zuwa muku a kowace ranar Juma’a cikin shirin mu na safe, inda zamu dinga bibiyar abubuwa da suka shafi al’ummah, da ma yadda mahukunta ke gudanar da ayyukan da suka dau alkawalin yi ga jama’asu. Haka kuwa yana duba irin gudun mawa da al’ummah ke badawa ga cigaban yankunan su.

Shirye-Shirye

Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
Published: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025

Posted on December 12, 2025December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
Published: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025
Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A TitunaPublished: December 12, 2025 at 11:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025

Ministan tsaro ya umarci janye sojoji daga shingayen bincike a Titunan kasar. Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayar da umarnin gaggawa na janye dakarun sojoji daga wuraren binciken ababan hawa da ke manyan tituna a sassa daban-daban na ƙasar. Ya bayyana cewa wannan matakin na da nufin mayar da hankali kan…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna” »

Najeriya

Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
Published: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
Published: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan AdawaPublished: December 12, 2025 at 11:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya zargi EFCC da kauce wa ka’idar aikin ta na yaki da cin hanci, yana mai cewa hukumar ta koma “makamin siyasa” da ke farautar ’yan adawa. A wata sanarwa da ofishinsa ya fitar a Abuja, Atiku ya ce Siyasantar da binciken cin hanci ya lahanta kimar EFCC,…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa” »

Labarai

Posts pagination

1 2 … 25 Next

Sabbin Labarai

  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko
  • Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawari
  • Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau
  • Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu Labarai
  • Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada Amurka
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
  • EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.